Wannan kamfani mai suna a sama wani shahararren kamfani ne wanda yayi shuhura wurin kawo maku kayan ƙwalam da maƙwalashe tare da kayan wasannin yara na nan gida Nigeria da kuma kasashen ketare.
Muna farin cikin sanar da abokan hulɗar mu cewa yanzu haka za'a iya sayayya a wurin mu, ta yanar gizo. Za'a shiga website ɗin mu wato https://alsaakosaad.blogspot.com a zabi duk kalar kayan da ake buƙata. Sai a tuntuɓe mu ta wannan lambar wayar ta hanyar kira ko whatsapp 09064886161
Zamu baka account number na bankin mu, da zaran ka sanya mana kudi zamu aika maka da kaya a duk inda kake a fadin Nigeria 🇳🇬.
Muna godiya.
Vcanesforga_1988 Amanda King click here
ReplyDeletetiofomenec