ALSAAKO SAAD ENTERPRISES

 

Wannan kamfani mai suna a sama wani shahararren kamfani ne wanda yayi shuhura wurin kawo maku kayan Æ™walam da maÆ™walashe tare da kayan wasannin yara na nan gida Nigeria da kuma kasashen ketare. 

Muna farin cikin sanar da abokan hulɗar mu cewa yanzu haka za'a iya sayayya a wurin mu, ta yanar gizo. Za'a shiga website ɗin mu wato https://alsaakosaad.blogspot.com a zabi duk kalar kayan da ake buƙata. Sai a tuntuɓe mu ta wannan lambar wayar ta hanyar kira ko whatsapp 09064886161

Zamu baka account number na bankin mu, da zaran ka sanya mana kudi zamu aika maka da kaya a duk inda kake a fadin Nigeria 🇳🇬. 

Muna godiya.




1 Comments